Home Coronavirus Gwara a yi asarar zauna WAEC da kamuwa da corona – Minista

Gwara a yi asarar zauna WAEC da kamuwa da corona – Minista

303
0

Gwamnatin Nijeriya ta ce daliban sakandare ‘yan ajin karshe ba za su zauna jarabawar WAEC ba.

Ministan ilmi Malam Adamu Adamu ya sanar da hakan a Abuja bayan taron majalisar zartaswa ta kasa.

Ministan yace ba rana ba lokacin komawa makarantu, yace gwara daliban su yi asarar zauna jarabawar da su kamu da corona.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply