Home Coronavirus Har yanzu Legas ke rike da kambun jadawalin corona

Har yanzu Legas ke rike da kambun jadawalin corona

102
0

Hukumar dakile yaduwar cutuka ta Nijeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 304 da suka harbu da cutar corona a kasar.

Jihar Legas dai ce a saman teburin da yawan mutanen da suka kamu da cutar su 15,414.

Jihar Kogi kuwa ita ce a kasan teburi da yawan mutane 5.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply