Home Sabon Labari Harbin bindiga ya hargitsa daliban FCE Kano

Harbin bindiga ya hargitsa daliban FCE Kano

65
0

 

Karar harbin bindiga ta kawo hargitsi da tashin hankali a kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano. Amma bincike ya gano cewar wasu sojoji ne ke wucewa ta kusa da kwalejin wasu daga ciki kuma suke harbi cikin iska. Wadannan sojoji wadanda ake zargin daga jihar Yobe suka fito sun shigo ne a motoci galibi bus bus da tambarin jihar Yobe.

Sai dai kuma rahotanni sun ce sojojin basu kula kowa ba, suna tafiya ne cikin jerin gwano wasu na harbin iska, wasu kuma rike da bulalai.

Karar bindigar ce ta hargitsa dalibai a kwalejin ta FCE Kano wanda ya jawo hargitsi da guje guje.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply