Home Kasashen Ketare Harin bam ya kashe mutane 8 a Syria

Harin bam ya kashe mutane 8 a Syria

133
0

Wani bam a kan iyakar Syria da kasar Turkiyya ke iko da shi, ya tashi har ya yi sanadiyyar kashe mutane 8, ciki hada farar hula 6.

Bam din ya tashi ne a kusa da wata kasuwar kayan gwari a Ras al-Ain. Ya kuma raunata mutane 19.

Kafar watsa labaran kasar Syria ta ce tashin bam ya zamo abin da aka saba da shi a lardin da kasar Turkiyya ke iko da shi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply