Home Sabon Labari Henry na shirin komawa Bournemouth da aikin horaswa

Henry na shirin komawa Bournemouth da aikin horaswa

20
0

Jaridai UK Mirror ta rawaito cewa kungiyar Bounemouth na kokarin dauko Thierry Henry a matsayin wanda zai zama mai horaswar kungiyar.

Yanzu haka dai, Henry shi ke jagorantar kungiyar Motreal a gasar MLS ta Nahiyar Amirka.

Dan shekarar 43, yana kan gaba a jerin sunayen wadanda kungiyar ke son dauka tare da tsohon abokin wasanshi a Arsenal Patrick Vieira, John Terry da tsohon mai horaswar Huddersfield David Wagner.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply