Home Lafiya HIV: matasa ke yaɗa cutar a Afrika – bincike

HIV: matasa ke yaɗa cutar a Afrika – bincike

512
0

Daga Nuruddeen Ishaq Banye

 

Wani bincike ya tabbatar da cewa za a samu ƙarin yaɗuwar cuta mai karya garkuwar jiki watau HIV a nahiyar Afrika ta hanyar matasa ƴan shekara 25 zuwa 29.

A wata sanarwa da daraktan sadarwa na ƙungiyar masu ɗauke da cutar ta duniya IAS Mandy Sugrue da ya fitar a birnin Ibadan, ta ce an gabatar da binciken a taron kungiyar karo na 10 da ke gudana a kasar Mexico.

Binciken ya ce idan har za a hana yaɗuwar cutar a tsakanin matasa, za a rage yaɗuwar ta da kimanin kashi 20 a duniya, da kuma kashi 19 a tsakanin matasa maza da mata.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply