Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na ganawa da ƴan majalisar ƙolin addinin musulunci ta Nijeriya.
Taron na gudana ne a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar kuma shugaban majalisar, ya jagoranci ƴan majalisar zuwa fadar shugaban ƙasar
