Home Labarai Hotuna: Yadda aka rusa Otal da aka shirya shagalin baɗala a Kaduna

Hotuna: Yadda aka rusa Otal da aka shirya shagalin baɗala a Kaduna

74
0

Gwamnatin jihar Kaduna ta rusa ginin wani Otal da wasu matasa suka shirya gudanar da shagalin baɗala a ciki.

 

Ɗaya daga cikin waɗanda suka shirya abun ya ce duk da cewa shi ya ƙirƙiro shagalin, amma dai kawai wani ɗan wasa ne suka shirya tsakaninsu da abokansa.

 

Jami’in hudɗa da jama’a na hukumar tsara birane ta jihar KASUPDA, Nuhu Garba, shi ya tabbatar da rusa ginin wanda ke Sabon Tasha, waje kaɗan daga ƙwaryar birnin Kaduna.

Ya ce an rusa ginin ne bisa tsarin dokokin da suka kafa hukumar.

Duba hotunan rusa ginin a nan:

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply