Home Labarai Hukumar Hisbah ta kama mata masu auren jinsi a jihar Sakkwato

Hukumar Hisbah ta kama mata masu auren jinsi a jihar Sakkwato

73
0

Ma’awiyya Abubakar Sadiq

Yanzu haka al’ummar jihar Sakkwato na cike da mamaki da kuma dimauta biyo bayan samun wasu ‘yan mata guda biyu da ake zargi sun auri junan su a matsayin mata da miji.

Wadannan matan dai sun fada komar hukumar Hizba ta jihar Sakkwato biyo bayan bankado su da akayi.

Matan dai sunce sun kulla auren zobe ne a tsakanin su da juna, Wannan batu ya daga hankalin malammai a jihar ta Sakkwato ganin yadda ita ce daular Usmaniyya da yanzu wasu bakin al’adu ke kunno kai.

Malamman na ci gaba da jan hankalin iyaye da su kara saka ido ga ‘yan ‘yan su.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply