Hukumar agajin gaugawa ta kasa NEMA ta ce za ta soma kai motocin daukar kaya dankare da kayan abinci Kano don tallafa wa mutanen Kano.