Home Sabon Labari Hukuncin Maryam Sanda: Afuwa ko Aiwatarwa?

Hukuncin Maryam Sanda: Afuwa ko Aiwatarwa?

86
0

Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta riga ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kashe mijinta da kotu ta sameta da laifin aikatawa.

Kuka da ‘kururuwa’ da Maryam ta yi bayan da ta ji an yanke ma ta hukuncin kisa, ya kai mizanin da za a iya cewa ta yi nada dama?

A ganinku ya dace firgitar da ta nuna ta sa alkali ya yi sassauci a hukuncin kamar misali a mayar da shi zaman gidan yari har karshen rayuwarta maimakon kisa ta hanyar rataya?
Me kuke ganin ya kamata a yi?

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply