Home Labarai Ina fatan in rayu sama da shekara 100 – Obasanjo

Ina fatan in rayu sama da shekara 100 – Obasanjo

124
0

Tsohon shugaban Nijeriya Olusegun Obasanjo ya ce yana fata ya rayu sama da shekara 100 domin ya taya basarake Agura na Gbagura, Oba Sabur Bakare, Jamolu na II murna.

Obasanjo na daya daga cikin manyan bakin da suka halarci bikin cika shekara guda da nadin basaraken da ya gudanaa birnin Abeokuta na jihar Ogun a ranar Talata.

Da yake magana a wajen taron, Obasanjo, wanda yake cika shekara 83 a bana, ya ce yana fatan ya kasance a raye har zuwa ranar bikin cika shekara 20 da nadin basaraken.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply