Home Labarai Ina nan raye – CP Muhammad Wakil (Singham)

Ina nan raye – CP Muhammad Wakil (Singham)

54
0

A daren Talatar nan labarai suka yi ta yaduwa musamman a kafafen zamani na sadarwa cewa tsohon kwamishinan ‘yansanda CP Muhammad Wakil ya rasu ta dalilin wani hatsarin mota da ya rutsa dashi.

Sai dai, bayanan da DCL Hausa ta tattara, sun tabbatar mata da cewa tsohon kwamishinan ‘yansandan jihohin Kano da Katsina na nan raye cikin koshin lafiya.

Dama ba sabon abu bane ‘yan kafar sadarwa su kashe mutum da ransa, don dai su samu yawan mabiya ko wani abu mai kama da haka a shafukansu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply