Home Labarai INEC ta sanar da ranar babban zaben 2023

INEC ta sanar da ranar babban zaben 2023

221
0

Shugaban hukumar zaben Nijeriya Prof Mahmood Yakubu, ya sanar da cewa zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa zai gudana a 18 ga Fabrairun,2023.

Prof Yakubu na magana ne a taron kwamiti na musamman na wucin gadi kan bitar kundin tsarin mulkin 1999.

Ya ce ya zuwa yanzu, saura kwanaki 855 a gudanar da zaben.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply