DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, September 12, 2026
HomeLabaraiINEC za ta fara rajistar masu kada kuri’a ta intanet daga 18...

INEC za ta fara rajistar masu kada kuri’a ta intanet daga 18 ga Agusta

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC ta sanar da cewa za ta fara rajistar masu kada kuri’a ta dindindin ta hanyar yanar gizo daga ranar 18 ga Agusta, 2025, a fadin kasar nan.

Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, ne ya bayyana hakan yayin wata ziyarar ban girma da shugabannin hukumar wayar da kan jama’a ta kasa NOA suka kai ofishin INEC da ke Abuja.

Farfesa Yakubu ya kara da cewa za a fara rajistar masu kada kuri’a ta kai tsaye mako guda bayan fara na intanet.

Ukashatu Wakili
Ukashatu Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili is a journalist and media professional serving as Deputy Managing Editor and Internship Coordinator at DCL Hausa. He has extensive experience in broadcast and digital journalism, with expertise in news reporting, editorial production, newsroom coordination and journalist training. He holds a B.Sc. in Mass Communication from Usmanu Danfodiyo University, Sokoto.
RELATED ARTICLES

6 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata