Home Labarai “Infoma” zai samu hukunci irin na ‘yan bindiga – Masari

“Infoma” zai samu hukunci irin na ‘yan bindiga – Masari

504
0

Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari ya ja duk wani da aka samu yana taimakon ‘yan ta’adda ta kowace fuska a jihar.

Gwamnan Masari ya yi wannan jan kunnen ne a Abuja bayan da ya gana da mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro da sauran masu fada a ji a sha’anin tsaro kan kalubalen da wasu sassan jihar Katsina ke fuskanta.

Ya ja kunnen cewa duk wanda aka samu da hannu wajen taimakon ‘yan ta’adda zai girbi iya abin da ya shuka.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply