Home Kasashen Ketare Jonathan ya gana da shugaban kasar Mali

Jonathan ya gana da shugaban kasar Mali

144
0

Bayan zabensa da Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma (ECOWAS), ta yi a matsayin wanda zai jagoranci sasancin rikicin da ya baibaye siyasar kasar Mali, tsohon Shugaban Nijeriya Goodluck Ebele Ebele Jonathan ya fara gabatar da aikin sasancin.

Rahotanni na cewa tuni har Jonathan ya yi wata ganawa da shugaba Boubakar Keita na kasar ta Mali da saukarsa birnin Bamako a ranar Laraba.

Shi ko kuna ganin Tsohon Shugaban na Nijeriya Goodluck Jonathan zai iya sasanta rikicin siyasar kasar Mali?

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply