Home Kasashen Ketare Kabilar da ke bikin mutuwa, da makoki idan an yi haihuwa

Kabilar da ke bikin mutuwa, da makoki idan an yi haihuwa

259
0

Allah daya gari bam-ban, wata ƙabila da ake kira Gypsy a yankin Rajasthan na kasar Indiya na da wata irin al’ada inda sukan yi bakin ciki idan matayensu suka haihu, kana suna nuna farin ciki da jin dadi idan aka yi mutuwa a yankin.

Wannan kabila dai, ta dauka cewa ita haihuwa kamar wani abin Allah wadai ce, sannan mutuwa rahama ce, shi ya sa suke nuna jin dadin su kuma suke mata hidima.

Rahotanni sun ce matan kabilar ta Gypsy babu abin da suka sa a gaba ban da karuwanci, da shaye shaye, sai dai mazajensu zarata ne a halittarsu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply