Home Labarai Kafafen yada labarai na kawo tarnaki wajen zaman lafiya – Lai

Kafafen yada labarai na kawo tarnaki wajen zaman lafiya – Lai

117
0

Ministan yada labarai na Nijeriya Alhaji Lai Muhammad ya ce kafafen yada labarai irin na zamani na bukatar saiti, kuma suna daya daga cikin ababen da ke kawo koma baya wajen ci gaban zaman lafiya da ma kawo tarnaki wajen ci gaban mulkin dimokaradiyya.

Ministan ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke kare kasafin kudin ma’aikatarsa na shekarar 2021 a gaban kwamitin majalisar dattawa.

Ya kuma nemi da a bullo da wani sabon tsari na zamani ga kafafen yada labaran kasar, wanda zai magance yada labaran bogi a kasar nan.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply