Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Kamfanin NNPC ya kori ma’aikata 850

Kamfanin NNPC ya kori ma’aikata 850

128
0

Kamfanin matatar mai na Nijeriya NNPC ya sanar da sallamar wasu ma’aikatan wucin gadi su 850 da su ke aiki a kamfanonin matatar man fetur.

Ƙungiyar ma’aikatan man fetur da ta iskar gas haɗi da ƙungiyar manyan ma’aikatan man fetur ne suka fitar da wannan sanarwa ta haɗin guiwa wadda shugabannin ƙungiyoyin suka sanyawa hannu.

Ƙungiyoyin sun bayyana cewa ko kadan ba suyi6 wata barazana ta fadawa yajin aiki ba, sai dai sun nemi a zauna teburin sulhu domin fito da hakƙoƙin ma’aikatan da aka sallama da suka shafe shekaru goma zuwa sha biyar suna aiki a kamfanonin.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply