Hukumar dakile yaduwar cutuka ta Nijeriya ta ce kasar ta kara samun sabbin masu dauke da corona 354 a daren Alhamis.
A sakamakon ne aka samu jihar Kano ta samu karin mutane 9 masu dauke da cutar.
Jihar Kano ce ta 6 a jadawalin hukumar NCDC da yawan mutane 1,608, mutane 53 suka mutu ta dalilin cutar a jihar.
