Home Coronavirus Karin ‘yan wasan Man City 3 sun harbu da corona

Karin ‘yan wasan Man City 3 sun harbu da corona

80
0

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta bada tabbacin cewa karin wasu ‘yan wasanta 3 sun harbu da cutar corona.

Pep Guardiola, mai horas da kungiyar ne ya tabbatar da hakan a taron manena labarai.

“A karshen mako, ‘yan wasan mu biyu Gabriel da Walker sun harbu da cutar corona, bayan an yi masu gwaji, sai gashi mun sake samun karin mutane 3 wadanda ba sai na fadi sunayensu ba, sai dai kawai ba za a gansu a wasan da kungiyar ta mu za ta ziyarci Chelsea a filin wasanta na Stamford Bridge ” inji Guardiola.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply