Home Labarai Katsina: Dokar hana hawa babura na nan daram

Katsina: Dokar hana hawa babura na nan daram

126
0

Gwamnatin jihar Katsina ta ce dokar nan ta hana hawa babura daga misalin karfe 7 na dare zuwa 6 na safe tana nan daram.

Bayanin na kunshe ne a cikin wata takarda daga sakataren gwamnatin jihar Katsina Mustapha Muhammad Inuwa a Katsina.

Sanarwar ta ce dokar hana zirga-zirgarl tsakanin kananan hukumomi ma na nan yadda aka santa.

Sanarwar ta ce gwamnati ta sassauta dokar zaman gida ta “Lockdown” biyo bayan shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke na sassautawa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply