Home Sabon Labari Katsina: kidinafas sun sako ‘ya’yan shugaban Karamar Hukumar Matazu

Katsina: kidinafas sun sako ‘ya’yan shugaban Karamar Hukumar Matazu

63
0

Da yammacin ranar Larabar nan shugaban Karamar Hukumar Matazu na rikon kwarya ya ziyarci gidan gwamnatin jihar Katsina rike da hannun ‘ya’yansu guda biyu.

Yaran dai kowanensu yana sanye da manyan kaya(kaftani). Babu alamun sun sha wahala.

Sun kasance a hannun kidinafas na wasu makonni. Amma a yammacin Larabar nan rahotanni sun nuna kidinafas sun sako a ci gaba da shirin sulhu da gwamnatin jihar Katsina ta fara dasu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply