Home Labarai Katsina na sahun gaba wajen yawan haihuwar yara – bincike

Katsina na sahun gaba wajen yawan haihuwar yara – bincike

212
1

Jihar Katsina ta ciri tuta wajen yawan haihuwar yara a arewa maso yammacin kasar nan kamar yadda wani bincike ya tabbatar.

Binciken yace jihar legas ce koma-baya wajen yawan haihuwa.

Rahoton da jaridar “Katsina Post” ta wallafa yace yawan hayayyafar yara a kauyuka ya dara yadda ake haihuwarsu a birane nesa ba kusa ba.

Sauran jihohin da ake samun yawan hayayyafar yara su ne Bauchi, Jigawa,Adamawa, Borno da Yobe.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

1 COMMENT

  1. Shawarata ga gwamnatin katsina anan itace,
    Ya kamata gwanmatin ta kara himma wajen bunkasa harkar ilimi musamman a matakin farko na firamari domin kuwa da dama yara basa zuwa makaranta.
    Tabarbarewar ilimi na taka muhimmiyar rawa wajen aiyukan ta, addanci, masana hahaiyar dan adam na ganin jahilci ne ke ruruta wutar fitintinu.

Leave a Reply