Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi KEDCO na bin ‘yan Nijeriya bashin bilyan 17.5 a 2020

KEDCO na bin ‘yan Nijeriya bashin bilyan 17.5 a 2020

209
2

Hukumar gudanarwar kamfanin samar da hasken lantarki na KEDCO ta koka bisa yadda tace akwai kudin wuta sama da Naira bilyan 17.589 da masu amfani da wutar ba su biya ta ba a shekarar bara, 2020.

KEDCO tace a jihohin Kano, Katsina da Jigawa ne ake wannan bashin da masu amfani da wutar lantarkin ba su biya ba na watan Janairu zuwa Disambar, 2020.

A cikin wata takarda daga jami’in watsa labarai na kamfanin Ibrahim Sani, tace an samu wannan tazgaro ne ta hanyar kin biyan kudin wutar lantarkin kwata-kwata, ko biyan rabi da dai sauran kwange a biyan kudin lantarkin.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

2 COMMENTS

  1. Wlh kedco karya take kaibaa baka wutar lantarkiba tayaya zakabada kudi idan transformer tasami matsalar ko wayoyi jamaa keyin karokaro sugyara wutar Amma kedco karya take ,arana anbaka wuta ta awa uku ko kasada haka kuma acikin wannan lokaci layinku sunfadi saikuyi sati biyu basuzoba sadai kukugyara kuma akarshen wata suce suna bukatar kudi Ina baiyiwuwa

Leave a Reply