Home Kasashen Ketare Kenya: Yan sanda sun kama minista mai ci

Kenya: Yan sanda sun kama minista mai ci

252
0

Ministan kudin kasar Kenya Henry Rotich ya shiga hannun jami’an tsaro bayan da a jiya litinin aka yi kokarin kama shi. Gidan rediyon DW ya ba da labarin cewa baya ga Mr. Henry an kama wasu jami’an gwamnati da  ke aiki a bangaren sha’anin kudi na kasar.

Ana dai zarginsu da laifin yin cuwa-cuwa da damfarar gwamnati a wata kwangilar gina manya-manyan madatsun-ruwa (dam) guda biyu a kasar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply