Home Coronavirus Kocin Madrid Simeone ya kamu da corona

Kocin Madrid Simeone ya kamu da corona

131
0

Kocin kulob din Atletico Madrid Diego Simeone ya kamu da cutar corona kamar yadda hukumar kulob din ya tabbatar.

Simeone mai shekaru 50 ya killace kansa a gida kuma har yanzu babu wasu alamu da ke tattare da shi.

An dai gwada shi a ranar Juma’a ya nuna cewa yana dauke da ita, aka kuma sake auna shi a Asabar, duk ya tabbatar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply