Wata kotu a birnin Molmo na kasar Sweden ta yanke hukuncin cewa ya zama wajibi a ba musulmi damar su gudanar da salloli 5 a rana a lokacin da suke wajen aikin gwamnati.
Hukuncin kotun ya ba da cikakkiyar dama ga musulmi su gudanar da salloli a lokacin da suke wurin aikin gwamnati.
Hukuncin kotun Malmo ya shafe wani hukunci da wata kotu ta yanke, da ya hana musulmi gudanar da salloli 5 a rana.
