Home Labarai Kotu ta ci tarar Sanata Abbo milyan 50 bayan cin zarafin mai...

Kotu ta ci tarar Sanata Abbo milyan 50 bayan cin zarafin mai shagon ‘yartsana

150
0

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ci tarar Sanata Elisha Abbo kudi Naira milyan 50 bayan cin zarafi da bugun mai shagon ‘yartsana da ya yi.

Mai Shari’a Bature ce ta ba da umurnin hakan, a hukuncin da ta yanke kan wannan aiki da aka samu Sanata Elisha ya yi.

Tuni dai, bidiyon yadda Sanata Abbo ya ci zarafin matar ya karade kafafen sada zumunta.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply