Home Kasashen Ketare Kotun Ƙolin Birtaniya ta yi hukunci kan matsalar Shell da ƴan Niger-Delta

Kotun Ƙolin Birtaniya ta yi hukunci kan matsalar Shell da ƴan Niger-Delta

24
0

Kotun kolin Birtaniya ta ce ‘yan Nijeriyar da hakar mai ta gurbata wa muhallai za su iya karar kamfanin main a Shell a kasar ta Birtaniya.

A cewar kafar BBC Africa, wannan mataki ya soke hukuncin kotun daukaka kara tare da samar da wata nasara ga masu karar bayan shekaru biyar ana fafata shari’ar.

Al’ummomin yankin Niger Delta dai sun ce gurbacewar muhallin ya illata lafiyarsu da ta muhallansu.

Da yake kare kansa, kamfanin na Shell, ya ce ba ko wane kamfani bane za a yi wa hukunci da dokokin Nijeriya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply