Home Labarai Ku shiga APC don ribatar dimokradiyya – Minista

Ku shiga APC don ribatar dimokradiyya – Minista

15
0

Karamin ministan makamashi Goddy Jeddy-Agba ya yi kira ga mutane da su rika shiga jam’iyyar APC domin su ribaci romon dimokradiyyar mulkin Shugaba Buhari.

Ministan ya yi wannan furucin ne a birnin Calabar babban birnin Cross Rivers, a lokacin da ya ziyarci aikin gyaran ofishin jam’iyyar.

Yace Shugaba Buhari ya yi rawar gani musamman a jihar Cross Rivers. Yace jihar ba ta da tsara a wajen samun ayyukan raya kasa daga gwamnatin Buhari.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply