Rikicin Zamfara: KURA TA FARA LAFAWA
Wannan na daga cikin abin da mazaunin jihar M Baban Yusrah Gusau ya rubuta a shafinsa na fezbuk.
“Akwai abunda yafi da’di ka wayi gari baka ji barayi sun kashe talaka ba ko su yi garkuwa da shi.
Kullun zaman lafiya kara samuwa ya ke a jiharmu ta Zamfara.”
