Home Coronavirus Kwalejin kiwon lafiya ta jihar Filato za ta koma aiki

Kwalejin kiwon lafiya ta jihar Filato za ta koma aiki

68
0

Shugaban kwalejin kiwon lafiya ta jihar Filato da ke  Pankshin, Dakta Fwanngje Isah ya ce nan ba da daɗewa ba za a sake buɗe makarantar don ci gaba da karantaswa.

 

Dakta Fwanngje Isah ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da ya yi da kamfanin dillancin labarana  Nijeriya (NAN) a ranar Lahadin nan a Pankshin. Kwalejin dai ta shafe kimanin watanni takwas a rufe sakamakon bullar cutar COVID-19.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply