Home Coronavirus Kwamishinan Lafiyar Legas ya kamu da Covid-19

Kwamishinan Lafiyar Legas ya kamu da Covid-19

121
0

Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa kwamishinan lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi ya harbu da cutar coronavirus.

Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar a ranar Litinin, 24 ga Agusta, 2020.

Sai dai gwamnatin jihar ta bayyana cewa Abayomi zai yi biyayya ga ƙa’idojin hukumar yaƙi da bazuwar annobar ta gindaya, inda zai killace kansa har na tsawon makonni biyu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply