A ranar Asabar din nan ne 16 ga watan Mayu aka dawo da buga wasannin gasar cin kofin Bundesliga na Jamus, bayan coronavirus ta tilasta dakatar da shi.
A yau dai an buga wasanni biyar ne, kuma ga yadda sakamakon su ya kasance:
Borussia Dortmund 4-0 FC Schalke 04
FC Augsburg 1-2 VfL Wolfsburg
Fortuna Düsseldorf 0-0 SC Paderborn 07
RB Leipzig 1-1 SC Freiburg
1899 Hoffenheim 0-3 Hertha Berlin
Kalli yadda yanayin filin wasa ya kasance a lokacin wasan Dortmund da Schalke 04
Hakƙin mallaka: BBC
