Home Labarai Labari cikin hoto: Yadda Buhari ya sauka birnin Niamey

Labari cikin hoto: Yadda Buhari ya sauka birnin Niamey

185
0

Shugaba Muhammadu Buhari ya isa Birnin Niamey na Jamhuriyar Nijar domin fara taron shugabannin ƙasashen ECOWAS karo na 57 a yau Litinin.

Taron dai zai tattauna ne kan harkokin tsaro, tattalin arziƙi da kuma illar Covid-19 a yankin.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply