Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Ma’aikatar lantarki ta kaddamar da rumbun adana bayananta

Ma’aikatar lantarki ta kaddamar da rumbun adana bayananta

125
0

Ma’aikatar kula da yadda ake samar da haskenwutar lantarki ta Nijeriya ta bayyana cewa ta samar da rumbun adana bayananta daga tsarin hukumar makamashi ta kasa.

Ministan ma’aikatar samar da hasken lantarkin Alhaji Saleh Mamman ne ya bayyana haka yayin da yake jawabi a wajen kaddamar da tsarin.

Ya ce ma’aikatar ta bullo da wannan tsarin ne domin ta zamanatar da shirinta na yadda take bayar da hasken lantarki a fadin kasa baki daya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply