Home Labarai Mafi karancin albashin N30,000 ya sa ma’aikatan Kwara za su tsunduma yajin...

Mafi karancin albashin N30,000 ya sa ma’aikatan Kwara za su tsunduma yajin aiki

147
0

Kungiyar kwadago a jihar Kwara ta ce ba za ta yi kasa a gwiwa ba a kan kudurin ta na fara gudanar da yajin aiki matukar gwamnatin jihar ta gaza sanya hannu da aiwatar da N30, 000 a matsayin mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.

Shugabannin kungiyar kwadagon sun bayyana hakan ne a cikin sanarwar bayan taro da suka fitar a karshen taron gaggawa da kungiyar ta yi a Ilorin.

Kungiyar ta yanke shawarar za ta fara gudanar da yajin aikin ne daga ranar 13 ga watan Oktoba, 2020.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply