Home Labarai Mahaifin Kwankwaso ya rasu

Mahaifin Kwankwaso ya rasu

285
0

Majidadin Karaye kuma Hakimin Madobi a jihar Kano Musa Sale ya rasu yana da shekaru 93.

Majidadin na Karaye, shi ne mahaifi ga tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso.

Da ya ke tabbatar da rasuwar hakimin, sakataren Rabi’u Kwankwaso, Muhammad Inuwa yace ya rasu ne bayan gajeruwar rashin lafiya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply