Home Labarai Mailafiya ya ajiye aikinsa a NIPSS

Mailafiya ya ajiye aikinsa a NIPSS

164
0

Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Nijeriya Obadiah Mailafiya ta ajiye aikinsa a cibiyar horas da manyan jami’an gwamnati da ke Kuru, Jos.

Jaridar “Daily Nigerian” ta rawaito cewa Obadiah Mailafiya na a matsayin malami a wannan cibiya.

Da ya ke ba da dalilansa na ajiye wannan aiki, Dr Obadiah Mailafiya ya ce ya ajiye aikin ne a kashin kansa, kuma don ya nuna alhininsa bisa kashe-kashen da ke gudana a kudancin Kaduna.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply