Home Labarai Majalisar Dattawa ta yi maraba da naɗa tsaffin hafsoshin tsaro jakadu

Majalisar Dattawa ta yi maraba da naɗa tsaffin hafsoshin tsaro jakadu

43
0

Majalisar Dattawa ta yaba da matakin nada tsaffin hafsoshin tsaron da suka sauka baya-bayan nan a matsayin jakadu.

Da yake magana kan nadin tsaffin hafsohin sojin a ranar Alhamis, Kakakin Majalisar Dr Basiru Ajibola, ya ce tsaffin dakarun sun cancanci wannan karramawa .

A ranar Alhamis ne dai shugaba Buhari ya aike da sunayen tsaffin hafsoshin ga majalisar Dattawan domin neman amincewarta ya naɗa su shugabanci.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply