Home Labarai Majalisar dokokin Nijeriya ta zartar da kasafin kudin 2021

Majalisar dokokin Nijeriya ta zartar da kasafin kudin 2021

119
0

Majalisar dattawan Nijeriya ta zartar da daftatin kasafin kudin 2021 na Naira tiriliyan 13.5.

Daftarin kasafin kudin nada kiyasin sayar da gangar mai kan kudi Dala 40, Naira tiriliyan 3.32 na biyan basuka, Naira tiriliyan 4.1 na manyan ayyuka da kuma Naira tiriliyan 5.6 na ayyukan yau da kullum.

A ranar 8 ga watan Oktoba na 2020 ne shugaban kasa Muhammad Buhari ya gabatar da daftarin kasafin kudin tiriliyan 13.082 a gaban majalisar dokoki ta kasa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply