Home Sabon Labari “Makonni biyu kullum sai an kai wa jama’a ta hari a Faskari...

“Makonni biyu kullum sai an kai wa jama’a ta hari a Faskari jihar Katsina”

127
0

Dan Majalisar Dokokin jihar Katsina mai wakiltar Karamar Hukumar Faskari Shehu Dalhatu Tafoki ya yi zargin cewa jami’an tsaro ba sa zuwa a kan lokaci idan jama’an yankin sun bukaci a kawo musu agaji a lokacin da ‘yan ta’adda suka kawo wa mutanensa hari.

Dan Majalisar ya ce su mutanen yankin Faskari ba wai Coronavirus ce ta dame su ba, yana mai jaddada cewa rashin tsaro ne ya addabi yankinsu fiye da komi a wannan lokaci.

Tafoki ya shaida wa gidan rediyon DW cewa ‘’𝐀𝐧 𝐤𝐚𝐬𝐡𝐞 𝐦𝐮𝐭𝐮𝐦 𝐮𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐤𝐮𝐬𝐚𝐧 𝐦𝐮𝐭𝐮𝐦 𝐮𝐤𝐮 𝐬𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐬𝐢𝐛𝐢𝐭𝐢 𝐛𝐚𝐧𝐝𝐚 𝐰𝐚𝐝𝐚𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐚 𝐭𝐚𝐟𝐢 𝐛𝐚𝐦𝐮 𝐬𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐛𝐚. 𝐌𝐚𝐤𝐨𝐧𝐧𝐢 𝐛𝐢𝐲𝐮 𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐚 𝐰𝐮𝐜𝐞 𝐚 𝐊𝐚𝐫𝐚𝐦𝐚𝐫 𝐇𝐮𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐭𝐚 𝐛𝐚 𝐫𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐛𝐚 𝐚 𝐬𝐡𝐢𝐠𝐚 𝐚 𝐲𝐢 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚. 𝐙𝐚 𝐚 𝐬𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐝𝐚𝐦𝐮, 𝐦𝐮 𝐬𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐣𝐚𝐦𝐢’𝐚𝐧 𝐭𝐬𝐚𝐫𝐨 𝐚𝐦𝐦𝐚 𝐲𝐚𝐝𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐭𝐮𝐧𝐤𝐚𝐫𝐚𝐫 𝐥𝐚𝐦𝐚𝐫𝐢𝐧 𝐭𝐬𝐚𝐤𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐛𝐚 𝐦𝐚 𝐣𝐢𝐧𝐝𝐚𝐝𝐢”

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply