Home Sabon Labari Man City ta lashe kofin Caraboa

Man City ta lashe kofin Caraboa

84
0

Kulob ɗin Manchester City ya doke na Aston Villa da ci 2-1 a wasan karshe na cin kofin Caraboa da aka buga a Wembley ranar Lahadi.

Wannan shi ne karo uku a jere kungiyar na ɗaukar wannan kofin na Carabo, kungiyar nada kofina Shida jimilla a karkashin mai horaswa Pep Guadiola.

David Silva da Sergio Aguero da kuma Fenandinho na daga cikin yan wasa da suka rage kuma suka fi yawan ɗaukar Wannan kofi inda aka dau guda biyar tare da su a kungiyar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply