Home Wasanni Manchester United ba za su iya ɗaukar Firimiyar bana ba – Garry...

Manchester United ba za su iya ɗaukar Firimiyar bana ba – Garry Neville

28
0

Gary Neville ya ce kungiyar Manchester United ba za ta ci gasar Firimiya ba a wannan shekarar, amma yana tsammanin tshohuwar kungiyar tasa za ta yi kokarin lashe gasar a kaka mai zuwa.

United ta yi rashin maki a fafatawar su da Everton a filin Old Trafford bayan an tashi canjaras.

Biyo bayan Lallasa Liverpool da Manchester city ta yi a ranar Lahadi, yanzu haka City ta ba United tazarar maki 5 a teburin gasar Firimiyar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply