Home Labarai Za a nada Madugun Katsina

Za a nada Madugun Katsina

243
0

Mai martaba sarkin Katsina ya amince da ba da sarautar Madugun Katsina ga Alh Muntari Lawal.

Alh Muntari Lawal shi ne shugaban ma’aikata na gidan gwamnatin jihar Katsina.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun mai martaba sarkin.

Takardar ta ce za a sanar da ranar nadin.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply