Home Sabon Labari Masari: “Shugaba Buhari ba shi da laifi a rashin tsaro amma…“

Masari: “Shugaba Buhari ba shi da laifi a rashin tsaro amma…“

203
0

Gwamnan Katsina ya ce kada kowa ya zargi Shugaba Buhari kan matsalar tsaron da ake samu a Katsina.

Gidan talabijin na Channels ya ce Gwamna Masari ya ce idan ma zargi ne sai dai a zargi shugabannin sojoji wadanda duk da cewa ‚‘yan arewa ne amma suka kasa magancewa yankin matsalar.

Ya kuke kallon wannan matsaya ta Gwamna Masari?

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply