Home Labarai Masu garkuwa da mutane sun nemi kudin fansa bilyan 4.2 daga ‘yan...

Masu garkuwa da mutane sun nemi kudin fansa bilyan 4.2 daga ‘yan Nijeriya

164
0

An yi garkuwa da mutane 808 a sassa dabab-daban na Nijeriya daga watan Janairu zuwa Juli.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa daga cikin kudin fansa Naira bilyan 4.2 da aka nema, an biya Naira milyan 96.4 don sako wasu da aka yi garkuwa da su.

Sai dai, ‘yansanda sun ce sun kama daruruwan wadanda ake zargi da aikata garkuwa da mutane a rundunonin ‘yansanda dabab-daban na kasar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply