Home Labarai Matar da ta yi garkuwa da diyarta don a ba ta kudin...

Matar da ta yi garkuwa da diyarta don a ba ta kudin fansa milyan 2

378
0

‘Yansanda a jihar Katsina sun ce sun yi nasarar kama wata mata da ake zargin ta yi garkuwa da diyar da haifa domin a ba ta kudin fansa.

Yansanda sun ce Matar mai suna Fatima ta kitsa yadda aka saci diyarta domin ta jawa bazawarar mijinta cewa ita ce ta saci yarinyar.

Binciken yansanda ya gano cewa matar ta nemi mijinta da ya ba da kudin fansa Naira milyan 2 kafin a sako diyarsa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply